A

An haife Ali a kasar Turkey. A cikin matasa, ya taimaka goyi bayan iyali da aiki  makiyayi. In a fita kiwo ya na magana da Allah,  ya gaya masa yadda ya ganin darajarsa da kyau na halittarsa.

Bayan da ya yi girma, ya zama nauyi mashayin, kuma yawanci  rana ya koma gida daga aiki a bugu. Ya doke matarsa, Zehra, kuma  ya na tsoratar da ‘ya’yansa.  Ali  yayi shawarar zuwa Saudi Arabia a bãyan da ya ji cewa  an haramta  da giya, amma haryanzu yana samu ya siya giya. Tun da yake zaune a Saudi Arabia, ya yi aikin hajji zuwa Makka, ga faranta wa Allah a matsayin mai gaskiya ne, kuma ibada Muslim. A Makka, Ali ya yi mafarki  wanda ya canza rayuwarsa har abada.