Ya Allah, maganarka fitila ce wadda za ta bi da ni,Haske ne kuma a kan hanyata.Fassarar koyarwarka takan ba da haske, Takan ba da hikima ga wanda bai ƙware ba. Doka da abubuwan da take koyarwa haske ne mai haskakawa. Tsautawa tana iya koya zaman duniya.
| Bishara & Ayyuka
Wasikun Bulus
Sauran Wasiku Bayyanan Almasihu |
Shari’a
Tarihin
Poetry
Annabawa
Annabawa
|